<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Sai ka lisafta alherin Allahnka
 Faɗi dukan kome da ya taɓa ka
 Za ka ga kyautarsa ba ta lisaftuwa
 Za ka ga alheri ba ya karewa.

[V2]
 KORUS
 Ga alherin Ubangijinmu,
 Saurara ka yi lissafinsu,
 Rai da tufa, har lafiya
 Kome domin jiki har da zuciya.</lyrics>
<title>Sai Ka Lisafta Alherin Allahnka LW512</title>
<hymn_number>512</hymn_number>
</song>